ha_psa_tn_l3/31/03.txt

10 lines
497 B
Plaintext

[
{
"title": "ka shugabance ni ka kuma bishe ni",
"body": "Kalmomin \"jagoranci\" da \"jagora\" ma'anarsu abu ɗaya ne kuma suna ƙarfafa roƙon da Yahweh ya bishe shi. AT: \"kai ni inda kake so in je\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Ka ƙwato ni daga cikin tãrun da suka ɓoye domi na, gama kai ne maɓuyata",
"body": "Ana maganar marubuci kamar tsuntsu ne da aka kama a cikin ragar da aka ɓoye, kuma yana jiran Yahweh ya 'yantar da shi daga tarkon. (Duba: figs_metaphor)"
}
]