ha_psa_tn_l3/31/01.txt

14 lines
597 B
Plaintext

[
{
"title": "A cikin ka, Yahweh, na sami mafaka",
"body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"Na je gare ka, Ya Yahweh, don kariya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kada ka barni in wulaƙanta",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"kar ku bari wasu su wulakanta ni\"\n(Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ka zama dutsen mafakata, ƙaƙƙarfar maɓoya domin cetona",
"body": "Jimlar \"zama dutsen mafaka na\" neman neman kariya ne. Jumla ta biyu ta jaddada magana ta farko. (Duba: figs_parallelism)"
}
]