ha_psa_tn_l3/29/06.txt

14 lines
987 B
Plaintext

[
{
"title": "Yana sa Lebanon tayi tsalle kamar ɗan maraki",
"body": "Ana maganar ƙasar Lebanon tana girgiza kamar ana kiran ɗan maraƙi tsalle. Wannan yana nanata cewa lokacin da Yahweh yayi magana, ƙarfin sautinsa yana girgiza ƙasa. AT: \"Ya sa ƙasar Lebanon ta girgiza kamar ɗan maraƙi yana tsalle\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Siriyon kamar ɗan shanu",
"body": "Kalmomin \"ya sanya\" da \"tsallake\" ana fahimtar su daga jimlar farko. Za a iya maimaita su a nan. Ana maganar kasan Siriyon girgiza kamar wani saurayi ne da ke tsalle. Wannan yana nanata cewa lokacin da Yahweh yayi magana, ƙarfin sautinsa yana girgiza ƙasa. AT: \"yana sanya Sirion tsallake kamar ɗan ƙaramin shanu\" (Duba: figs_simile da figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Muryar Yahweh na aikar da harshen wuta",
"body": "Duk faruwar “murya” anan suna wakiltar Yahweh yana magana. AT: \"Idan Yahweh\nyayi magana sai ya sa walƙiya ta haskaka a sama\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]