ha_psa_tn_l3/29/01.txt

10 lines
547 B
Plaintext

[
{
"title": "Bada yabo ga Yahweh domin ɗaukakarsa da ƙarfinsa",
"body": "Sunayen \"ɗaukakar\" da \"ƙarfi\" ana iya bayyana su azaman sifofi. AT: \"ku yabi Yahweh saboda yana da ɗaukaka da ƙarfi\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Ba Yahweh ɗaukakar da ta cancanci sunansa",
"body": "Cikakken sunan \"ɗaukakar\" za a iya bayyana shi azaman aiki ko sifa. AT: \"Ku\ngirmama Yahweh kamar yadda sunansa ya cancanci\" ko \"Yi shelar cewa Yahweh ɗaukaka ne\nkamar yadda sunansa ya cancanci\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]