ha_psa_tn_l3/26/11.txt

10 lines
269 B
Plaintext

[
{
"title": "zan yi tafiya cikin aminci",
"body": "\"Tafiya\" anan kwatanci ne na hali. AT: \"Zan nuna hali mai kyau\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a cikin taruwa zan albarkaci Yahweh",
"body": "\"idan na tara tare da Isra'ilawa zan yabe ka\""
}
]