ha_psa_tn_l3/26/06.txt

10 lines
467 B
Plaintext

[
{
"title": "Na wanke hannuna cikin rashin laifi",
"body": "Wannan yana nuni ga al'adar wankan hannu cikin ruwa don nuna alamar 'yanci daga zunubi da\nlaifi. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "gidan da kake zama, inda ɗaukakarka take",
"body": "Anan “ɗaukaka” yana wakiltar bayyanuwa da ikon Allah, wanda yake kama da haske mai haske sosai. AT: \"wurin da mutane zasu iya ganin ɗaukakar hasken kasancewar ku\"\n(Duba: figs_mettonymy)"
}
]