ha_psa_tn_l3/26/04.txt

14 lines
427 B
Plaintext

[
{
"title": "Ban yi hurɗa da mutane marasa",
"body": "\"tare da waɗanda suka yaudari wasu\""
},
{
"title": "in yi cuɗanya da mutane macuta ba",
"body": "Wannan yana nufin dai-dai yake da sashin farko na jumlar. AT: \"kuma bana shiga\ntare da mutane marasa gaskiya\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Na ƙi jinin taruwar masu aikata mugunta",
"body": "\"waɗanda suka taru don aikata mugunta\""
}
]