ha_psa_tn_l3/26/01.txt

14 lines
624 B
Plaintext

[
{
"title": "gama nayi tafiya da aminci",
"body": "Kalmar \"tafiya\" kwatanci ne na hali. AT: \"Na nuna hali\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "jaraba tsabtar cikin raina da zuciyata",
"body": "Anan \"sassan ciki\" da \"zuciya\" suna nufin dalilai. AT: \"gwada ko dalilai na masu\nkyau ne\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ina tafiya cikin amincinka",
"body": "Kalmar \"tafiya\" kwatanci ne na hali. Cikakken sunan \"aminci\" za a iya fassara shi da sifa.\nAT: \"Ina gudanar da rayuwata gwargwadon amincinku\" ko \"Na yi yadda nake yi\nsaboda kun kasance masu aminci\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]