ha_psa_tn_l3/24/05.txt

14 lines
746 B
Plaintext

[
{
"title": "Zai karɓi albarka daga wurin Yahweh",
"body": "Kalmar \"ya\" ba tana nufin wani takamaiman mutum ba. Yana nufin wadanda suke da\ntsarkakakkiyar zuciya da aka ambata a ayar da ta gabata. Ana iya bayyana sunan 'albarka' a\nmatsayin fi'ili. AT: \"Yahweh zai albarkace su\" (Duba: figs_genericnoun da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "adalci daga Allah na cetonsa",
"body": "Kalmar \"adalci\" za a iya bayyana a matsayin \"mai adalci.\" Kuma, \"ceto\" za'a iya bayyana\nazaman \"ajiyewa.\" AT: \"Allah zai yi masa adalci kuma ya cece shi\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "neman fuskar Allah na Yakubu",
"body": "Anan “fuska” tana nufin mutum duka. AT: \"Allah na Yakubu\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]