ha_psa_tn_l3/24/03.txt

14 lines
594 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne zai haura tsaunin ... wurinsa mai tsarki?",
"body": "Duk waɗannan tambayoyin suna nufin abu ɗaya ne. Mai magana yana tambaya game da\nwanda aka yarda ya je ya bauta wa Yahweh. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "tsaunin Yahweh",
"body": "Wannan yana nufin Tsaunn Sihiyona a Yerusalem."
},
{
"title": "da hannuwa masu tsarki",
"body": "Kalmar nan “hannu” tana wakiltar abin da mutum yake yi. Don “hannayensa” su zama masu tsabta yana nufin ya yi abin da yake dai-dai. AT: \"wanda ya aikata abin da yake\ndai-dai\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]