ha_psa_tn_l3/24/01.txt

10 lines
594 B
Plaintext

[
{
"title": "da dukkan cikarta",
"body": "Cikakken sunan \"cika\" ana iya bayyana shi da kalmar aikatau \"cika.\" AT: \"duk\nabin da ya cika shi\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Gama ya gina ta a bisa tekuna ya kuma ƙafa ta a bisa koguna",
"body": "Anan \"kafa shi akan tekun\" da kuma \"kafa shi akan rafuka\" ma'ana abu ɗaya dai-dai. Ibraniyawa\nna lokacin sun yi imanin cewa ƙasarsu tana da goyan bayan ruwaye da zurfafan koguna.\nAT: Gama ya kafa harsashin gininsa a kan tekuna kuma ya gina shi a kan zurfin\nruwa \"(Duba: figs_parallelism da figs_explicit)"
}
]