ha_psa_tn_l3/23/06.txt

10 lines
603 B
Plaintext

[
{
"title": "Tabbas nagarta da amintaccen alƙawari zasu bi ni ",
"body": "Ana magana da cewa Yahweh mai kyau da aminci ga mutum kamar nagarta da amincin\nalkawari abubuwa ne da suke bin mutum. Sunayen \"nagarta\" da \"aminci\" za a iya fassara su azaman sifofi. AT: \"Tabbas za ku zama nagari kuma masu aminci a gare ni\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "a cikin gidan Yahweh",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan yana nufin gidan Yahweh na har abada, ko 2) wannan\nyana nufin haikalin Yahweh a Yerusalem. Idan za ta yiwu, fassara shi don a fahimci duka\nma'anonin biyu."
}
]