ha_psa_tn_l3/23/05.txt

14 lines
607 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka shirya teburi",
"body": "Teburi yana wakiltar biki saboda mutane zasu sanya duk abincin akan teburi. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a gabana a fuskar maƙiyana",
"body": "Ma'ana anan shine marubuci baya damuwa da makiyansa domin shi babban baƙon Ubangiji ne sabili da haka kariya daga cutarwa. AT: \"duk da kasancewar magabtana\""
},
{
"title": "ƙoƙona ya cika har yana zuba",
"body": "A nan kopin giya wanda yake malala yana wakiltar albarkatu masu yawa. AT:\n\"Kun cika ƙoƙona sosai har ya malalo\" ko \"Kuna ba ni albarkoki da yawa\" (Duba: figs_idiom)"
}
]