ha_psa_tn_l3/22/28.txt

14 lines
633 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Gama mulki na Yahweh ne",
"body": "\"Gama mulki na Yahweh ne.\" Anan “mulki” yana wakiltar sarautar Allah a matsayin sarki.\nAT: \"Gama Yahweh sarki ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "shi yake mulki bisa al'ummai",
"body": "Anan “alummai” suna wakiltar mutanen ƙasashe. AT: \"yana mulkin mutanen\nal'ummai\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "dukkan su masu gangarawa zuwa turɓaya ... su waɗanda baza su iya adana rayyukansu ba",
"body": "Dukkansu jimlolin suna nufin rukuni ɗaya. Dukkansu suna nufin dukkan mutane saboda dukka mutane zasu mutu. (Duba: figs_parallelism)"
}
]