ha_psa_tn_l3/22/24.txt

14 lines
586 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama baya rena ko yayi banza da wahalar ƙuntattu ba",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) bai raina masu wahala ba saboda yana wahala ko 2) bai raina\nwahalar mai wahala ba"
},
{
"title": "Yahweh baya ɓoye fuskarsa",
"body": "Ɓoye fuskokin mutum ga wani yana wakiltar watsi da shi. AT: \"bai juya hankalinsa daga gare shi ba\" ko \"bai yi biris da shi ba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Zan cika wa'adina a gaban waɗanda ke tsoron sa",
"body": "Wannan yana nufin sadaukarwa da marubucin ya yi alkawarin miƙa wa Allah. (Duba: figs_explicit)"
}
]