ha_psa_tn_l3/22/18.txt

10 lines
302 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka yi nisa",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Kasance kusa sosai\" (Duba: fig_litotes)"
},
{
"title": "ƙarfina",
"body": "Anan \"ƙarfi\" yana wakiltar Yahweh wanda ya ba shi ƙarfi. AT: \"ku da kuke ba ni ƙarfi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]