ha_psa_tn_l3/22/09.txt

14 lines
560 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama ka fito dani daga mahaifa",
"body": "Wannan wata hanya ce ta faɗi \"kun sa aka haife ni.\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Tun daga mahaifa aka jefo ni gare ka",
"body": "Kalmar \"an jefa\" hanya ce ta faɗi cewa Yahweh ya kula da shi kamar dai Yahweh ya ɗauke shi\na matsayin ɗansa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ya zama kamar\nkun karɓe ni daidai lokacin da aka haife ni\" (Duba: figs_idiom da figs_activepassive)"
},
{
"title": "tun daga mahaifar mahaifiyata",
"body": "\"tun kafin a haifeni\""
}
]