ha_psa_tn_l3/18/46.txt

14 lines
709 B
Plaintext

[
{
"title": "dutsena abin yabo",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"shi dutse na ne kuma ya kamata a\nyaba masa\" ko \"mutane su yabi dutsen na\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Allah mai cetona a gimama shi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari mutane su daukaka Allah na\ncetona\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Shi ne Allah wanda ya ke ɗaukar fansa domina",
"body": "\"Ramawa\" na nufin hukunta mutane saboda mugayen ayyukansu. Wannan za a iya sake\nmaimaita shi don cire sunan mara abu \"ramuwar gayya.\" AT: \"Allah wanda\nyake azabtar da mutane saboda munanan abubuwan da suka yi mini\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]