ha_psa_tn_l3/18/43.txt

10 lines
367 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka maida ni shugaba a kan al'ummai",
"body": "Anan \"kai\" yana wakiltar mai mulki. AT: \"ya nada ni in zama mai mulkin kan\nal'ummomi da yawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bãƙi zasu rusuna mani dole",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ya tilasta wa baƙi su durƙusa\"\n (Duba: figs_activepassive)"
}
]