ha_psa_tn_l3/18/37.txt

14 lines
471 B
Plaintext

[
{
"title": "Na buga su",
"body": "\"Na murkushe su\" ko \"Na farfasa su gunduwa gunduwa\""
},
{
"title": "sun faɗi a ƙarƙashin ƙafafuna",
"body": "Wannan karin magana yana nufin mai Zabura ya ci abokan gabansa. AT: \"Na ci\nsu duka\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "waɗanda ke gãba da ni a ƙarƙashina",
"body": "Anan mai Zabura yayi maganar kayen abokan gaba kamar yana tsaye akansu. AT: \"kun kayar dani saboda ni\" (Duba: figs_idiom)"
}
]