ha_psa_tn_l3/18/35.txt

14 lines
893 B
Plaintext

[
{
"title": "Kai ka bani garguwar cetona",
"body": "Anan marubucin yayi maganar kariyar Allah kamar garkuwa ce. Cikakken sunan \"ceto\" ana iya bayyana shi da kalmar \"ajiye.\" AT: \"kariyarka kuma ka cece ni\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Kayi mani buɗaɗɗen wuri don ƙafafuwana suna ƙarƙashina",
"body": "Marubucin yayi magana game da amincin da Allah ya tanadar masa kamar wani wuri ne mai\nfadi da zai tsaya. Anan \"ƙafafuna\" suna wakiltar mutumin. AT: \"wuri ne mai\naminci gareni\" (Duba: figs_metaphor da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "saboda kada santsi ya ɗauke ƙafafuwana",
"body": "Anan \"ƙafafuna\" yana nufin mutum. Marubucin ya yi maganar amincin kariyar Allah kamar yana tsaye ne a wurin da ba zai zame ba ko ya faɗi. AT: \"Ban zame ba\" ko \"Ina\ncikin aiki sosai\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
}
]