ha_psa_tn_l3/18/30.txt

14 lines
814 B
Plaintext

[
{
"title": "Shi garkuwane ga duk wanda yake neman mafaka a wurinsa",
"body": "Garkuwa tana kare soja. Dauda yayi magana kamar Allah garkuwa ne yana kare shi. Duba\nyadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 3: 3. AT: \"Kai, Ya Yahweh, ka kiyaye kamar garkuwar duk wanda ya nemi mafaka a gare ka\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Gama wane ne Allah sai Yahweh? Wane ne dutse in ba Allahnmu ba?",
"body": "Amsar da aka bayar ba kowa bane. AT: \"Yahweh ne kawai Allah! Allahnmu kaɗai\nne dutse!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "wanda ya ke sa mutanen da basu da aibu a kan hanyarsa",
"body": "Anan Dauda yayi magana game da rayuwar da ke faranta wa Allah rai kamar ana ɗora shi a\nkan madaidaiciyar hanya. AT: \"yana sa marar laifi ya yi rayuwa ta adalci\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]