ha_psa_tn_l3/18/27.txt

14 lines
558 B
Plaintext

[
{
"title": "amma ka kan ƙasƙantar da masu girmankai",
"body": "Wannan salon magana yana nufin waɗanda ke da girman kai. AT: \"waɗanda ke\nalfahari\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Domin ka bada haske ga fitilata; Yahweh Allahna ka haskaka duhuna",
"body": "Marubucin yayi maganar kasancewar Yahweh kamar haske ne. Wadannan jimlolin suna da\nma'ana iri daya. (Duba: figs_metaphor da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Gama ta wurinka zan iya tserewa maƙiyana",
"body": "\"Domin da taimakonku zan iya tsallake kowace matsala\""
}
]