ha_psa_tn_l3/18/25.txt

10 lines
413 B
Plaintext

[
{
"title": "Ga kowanne mai aminci",
"body": "Anan \"aminci\" ť na nufin aikata abin da Allah ya umurce mutum yayi. Kuna iya bayyana wannan\na sarari. AT: \"ga waɗanda suke biyayya da dokokinka da aminci\" ko \"ga\nwaɗanda suka cika alkawarinku da aminci\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ga mutum marar laifi, ka nuna kanka marar laifi",
"body": "\"kun yaudare duk wanda baya gaskiya\""
}
]