ha_psa_tn_l3/18/18.txt

10 lines
475 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun tasar mani",
"body": "Anan \"Su\" yana nufin abokan gaba masu ƙarfi a cikin aya ta 17."
},
{
"title": "Sun tasar mani a ranar shan ƙuncina amma Yahweh ne mai taimako na",
"body": "Cikakken sunan \"damuwa\" za a iya bayyana shi azaman sifa ne. Cikakken sunan \"tallafi\" ana\niya bayyana shi a matsayin \"mai kariya.\" AT: \"Makiya masu ƙarfi sun kawo mani hari a ranar da na wahala, amma Yahweh ya kiyaye ni\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]