ha_psa_tn_l3/18/16.txt

10 lines
388 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya miƙo hannunsa ƙasa ... ya riƙe ... Ya tsamo ni daga cikin ruwa mai zurfi",
"body": "Kalmar \"ya\" a cikin waɗannan ayoyin tana nufin Yahweh."
},
{
"title": "ruwa mai zurfi",
"body": "Anan mai Zabura yayi magana game da haɗarin abokan gabansa kamar babbar igiyar ruwa ko ruwa mai ƙarfi, wanda Yahweh ya cece shi daga gare su. (Duba: figs_metaphor)"
}
]