ha_psa_tn_l3/18/13.txt

14 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ya yi tsawa a cikin sammai",
"body": "Muryar Yahweh ta yi kama da tsawa. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Ya harba kibansa, ya warwatsar da magabtansa",
"body": "Duk waɗannan sassan suna da ma'ana iri ɗaya. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "warwatsar da su",
"body": "\"ka aike su ta hanyoyi daban-daban\""
}
]