ha_psa_tn_l3/18/09.txt

14 lines
476 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya buɗe",
"body": "Kalmar \"ya\" tana nufin Yahweh."
},
{
"title": "duhu kuma baƙiƙƙirin na ƙarƙashin ƙafafunsa",
"body": "Kodayake Yahweh bashi da ƙafa a zahiri, Mai Zabura ya bashi halayen mutane. AT: \"duhu mai kauri yana ƙarƙashinsa\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "fikafikan iska",
"body": "Anan mai Zabura yayi maganar iska kamar tana da fikafikai kamar mala'ika. (Duba: figs_personification da figs_metaphor)"
}
]