ha_psa_tn_l3/18/07.txt

14 lines
719 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai duniya ta raurawa ta girgiza",
"body": "Kalmomin \"girgiza\" da \"rawar jiki\" suna da ma'ana abu ɗaya kuma suna ƙarfafa yadda ƙasa ta girgiza. AT: \"ƙasar ta yi gaba da gaba\" ko \"ƙasa ta yi sama da ƙasa\" ko \"an\nsami girgizar ƙasa mai ƙarfi\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ginshiƙan duwatsu kuwa suka jijjigu suka kuma yi rawar jiki ",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"harsashin duwatsu kuma ya girgiza\nya girgiza\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Hayaƙi kuwa ya yi ta tuƙaƙowa daga kafofin hancinsa",
"body": "Dauda yayi maganar Yahweh kamar yana hura wuta. Wannan hoton yadda Allah yayi fushi ne.\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]