ha_psa_tn_l3/150/06.txt

10 lines
420 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Wannan aya ya fi karshen wannan zabura. Bayyani ne na rufewa domin dukkan Littafi na 5 na Zaburan, wanda ra fara a Zabura 107 kuma ta na karshe da Zabura 150."
},
{
"title": "dukkan abin dake da numfashi",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) dukkan mutane wanda suna da rai su yabe Allah ko 2) dukkan halitta da yake da rai ya yabe Allah. (Dubi: figs_hyperbole)"
}
]