ha_psa_tn_l3/149/08.txt

14 lines
462 B
Plaintext

[
{
"title": "sarƙoƙi ",
"body": "Waɗannan an yi su da karfe mai nauyi kuma na kuntata motsi na fursunoni."
},
{
"title": "baƙin ƙarfe",
"body": "sarƙoƙin biyu ko a ɗaure da sarƙa sakani wanda ke iyaka motsi na dukkan hannuwan da kafafun mutum."
},
{
"title": "aiwata hukunci da aka rubuta",
"body": "yi abin da Yahweh ya sa Musa ya rubuta wanda mutane sun kammata su yi da waɗancan wanda suke da laifi (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]