ha_psa_tn_l3/149/02.txt

18 lines
856 B
Plaintext

[
{
"title": "yi murna cikin wannan daya yi su",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) \"yi murna domin ya yi su\" ko 2) \"yi murna saboda wanda ya yi su nagari.\""
},
{
"title": "yi murna da sarkin sarkinsu",
"body": "Kalmomin \"sarkinsu\" watakila zance da Allah. Zai yiwuwa ma'ana sune 1) \"yi murna domin shi ne sarkinsu\" ko 2) \"yi murna domin sarkinsu nagari.\""
},
{
"title": "yabi sunansa",
"body": "Kalman \"suna\" (metonym) wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin Yahweh kansa. AT: \"ku yabe shi\" ko \"gaya wa mutane yadda girmansa yake\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bandiri",
"body": "kaya na kidi da waƙa da ke da kai kamar kalangu wanda za'a iya buga da gutanye karfe kewaye da gefe wanda ke kara sa'ad da kayan kide kide ake girgiza su (Dubi: translate_unknown)"
}
]