ha_psa_tn_l3/149/01.txt

18 lines
613 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Marubucin zabura yana magana ga dukkan mutanen Allah don ka kammata ka yi amfani da siffa jam'i doka idan harshen ka yana da daya. (Dubi: figs_pronouns)"
},
{
"title": "sabuwar waƙa",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) \"wani waƙa kana da shi da ba ka taba rerawa ba\" ko 2) wani waƙa da ba wanda ya taba rerawa ba. "
},
{
"title": "ku raira yabonsa",
"body": "\"ku yabe shi da waƙoƙi\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]