ha_psa_tn_l3/148/13.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "sunan Yahweh, gama sunansa kaɗai",
"body": "A nan kalma \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"Yahweh, gama shi kaɗai\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ɗaukakarsa kuma ta mamaye duniya da sammai",
"body": "Marubucin yana magana game girmaYahweh kamar yadda ɗaukakarsa kasancewa da tsawo bisa duniya da sama. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya ɗaga ƙahon mutanensa",
"body": "Marubucin yana magana game da karfi sai ka ce ita ƙaho ne na dabba. Dagawa sama wani ƙahon dabba wani kwatanci aiki ne da ke gabatad da nasarar soja. AT: \"Ya sa mutanensa karfi\" ko \"Ya ba wa mutanensa nasara\" (Dubi: figs_metaphor da translate_symaction)"
},
{
"title": "domin yabo daga dukkan amintattunsa ",
"body": "\"domin dukkan amintattunsa wadanda sun yabe shi\""
},
{
"title": "Mutanen dake kurkusa da shi",
"body": "Marubucin yana magana game da Yahweh yana kauna mutanensa sai ka ce mutanensa suke kurkusa da shi. AT: \"mutane da yana kauna\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]