ha_psa_tn_l3/148/11.txt

14 lines
506 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Marubucin ya umurce dukkan mutane su yabe Yahweh."
},
{
"title": "dukkan al'ummai",
"body": "Kalma \"al'ummai\" na gabatad da mutane wanda ke zaune cikin waɗancan al'ummai. AT: \"mutane na kowane al'umma\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "samari da 'yan mata, dattawa da yara, ",
"body": "Marubucin ya yi amfani cikin kashi biyu, daya na labarta da jinsi kuma dayan na labarta da shekaru, don gabatad da kowane mutum. (Dubi: figs_merism)"
}
]