ha_psa_tn_l3/148/05.txt

18 lines
592 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari su yabi sunan Yahweh",
"body": "A nan kalma \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"Bari su yabe Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sai aka hallicesu",
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai ƙuzari. AT: \"ya hallicesu\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ya zartar da doka da bazata taɓa canzawa ba",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) \"ya ba da doka wanda dauwamamme ne\" ko 2) \"ya ba da doka wanda ba zasu yi rashin biyayya ba.\""
},
{
"title": "zartar",
"body": "\"ya ba,\" kamar wani sarki bayarwa\""
}
]