ha_psa_tn_l3/145/08.txt

10 lines
404 B
Plaintext

[
{
"title": "amincinsa kuma cikin alƙawari ba iyaka",
"body": "Marubucin zabura yana magana game da amincin alkawari sai ka ce ita wani abu wanda wani zai iya mallaka da babban adadin. AT: \"gabaki daya da aminci ga alkawarinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "jinƙansa na bisa dukkan aikin hannunsa",
"body": "\"mutane na iya gan shi ya nuna jinkai cikin duk abin da yana yi\""
}
]