ha_psa_tn_l3/144/09.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "sabuwar waƙa",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) \"waƙa da ba wanda ya taba rerarwa gabanin\" ko 2) \"waƙa da ban taba rerawa ba.\""
},
{
"title": "Dauda bawanka",
"body": "Dauda yana magana game kansa sai ka ce shi wani ne dabam. \"ni, Dauda, bawanka\""
},
{
"title": "daga mugun takobi",
"body": "Dauda yana magana game da mugu mutane sai ka ce su takuba ne suke amfani kamar makamai. AT: \"daga mugun mutane wanda suna kokari su kashe shi\"(Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "daga hannun baƙi",
"body": "A nan \"hannu\" na nufin da iko. Fassara waɗannan kalmomi kamar yadda ka fassara su a 144:7. AT: \"daga ikon baƙi\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "hannun damansu kuma akwai rashin gaskiya",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) Dauda yana magana game da al'ada na daga hanun dama ya rantse cewa abin da wani yana so ya fada cikin kotu gaskiya ne, \"suna karya ko da lokacin suna rantsuwa gaya gaskiya,\" ko 2) \"hannun dama\" musili domin iko, \"duk abin da suka samu, sun samu ne ta wuri gaya karairayi.\" Fassara waɗannan kalmomi kamar yadda ka fassara su a 144:7. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]