ha_psa_tn_l3/144/07.txt

18 lines
1018 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka miƙo hannunka daga sama; ka cece ni daga ɗumbin ruwaye",
"body": "Dauda yana magana sai ka ce Allah yana a ƙasan bisa ambaliya kuma yana da hannuwa da wanda zaya ja Dauda daga ambaliya. Ambaliyan wani musili ne domin matsaloli da ke jawo ta wuri \"baƙi6.\" AT: \"Kai wanda ka iya yi, taimake ni shawo kan matsaloli na\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "daga hannun baƙi",
"body": "A nan \"hannu\" na nufin da iko. AT: \"daga ikon baƙi\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Bakunansu suna faɗar ƙarairayi",
"body": "\"Suna fadar ƙarairayi\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "hannunsu sun samu ne daga rashin gaskiya",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) Dauda yana magana game da al'ada na daga hanun dama ya rantse cewa abin da wani yana so ya fada cikin kotu gaskiya ne, \"suna karya ko da lokacin suna rantsuwa gaya gaskiya,\" ko 2) \"hannun dama\" musili domin iko, \"duk abin da suka samu, sun samu ne ta wuri gaya karairayi.\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]