ha_psa_tn_l3/144/05.txt

14 lines
664 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka sa ... ka sabko ƙasa ... ka taɓa ... suyi... aika ... ka warwatsar ... ka harba ... ka kore",
"body": "Waɗannan mai yiwuwa ya kammata kasantuwa fassara ta kamar yin rokon, ba umarnin ba, tun da maburucin zabura ya dauki Allah da girma fiye da shi."
},
{
"title": "Ka sa sararin sama ya tsage",
"body": "Zai yiwuwa ma'ana su ne 1) tsaga sararin a ɓude ko 2) lankwasa sammai kamar wani rashe itace dake lankwasawa sa'ad da wani yana tafiya akan ta ko kamar yadda wani ya lankwasa baka kafin ya yi harbi kibiyoyi. "
},
{
"title": "a ruɗe",
"body": "\"ashe basu sani abin da sun yi tunani akan ba ko abin da zasu yi ba\""
}
]