ha_psa_tn_l3/144/03.txt

14 lines
649 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh, wane ne mutum har da kake kula shi ko ɗan mutum da kake tunani a kansa?",
"body": "Waɗannan tambayoyi za'a iya fassara su kamar yadda a bayyane. AT: \"utum karami ne a kwatanta cikin dukkan abu kuma da ka yi wanda ina ji mamaki cewa kake kula da mutum kuma cewa kake tunani game da ɗan mutum\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "mutum ... ɗan mutum",
"body": "kalmomi biyu domin 'yan'yan Adam. (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "kamar huci ya ke ... kamar inuwa mai wucewa ne.",
"body": "Marubuci yana kwatanta mutane da waɗannan abu don jadada yadda gajere rayuwansu yake. (Dubi: figs_simile)"
}
]