ha_psa_tn_l3/141/03.txt

22 lines
777 B
Plaintext

[
{
"title": "kasa mai tsaro a bakina",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce mugu kalmomi sune fursunoni suna kokari su kuɓucce daga bakinsa. AT: \"sai ka taimake ni kada in faɗa abubuwa da suke mugu\" (Dubi: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "kasa mai tsaro a",
"body": "\"gaya wa wani ya yi tsaro\""
},
{
"title": "ka kiyaye ƙofar leɓunana",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce mugu kalmomi sune fursunoni suna kokari su kuɓucce daga bakinsa. \"sai ka taimake ni kada in faɗa abubuwa a lokaci da bai kamata ba\" (Dubi: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "haɗa kai cikin ayyukan zunubi",
"body": "\"yin ayyukan zunubi\""
},
{
"title": "lashe-lashensu",
"body": "\"abinci na musamman\""
}
]