ha_psa_tn_l3/137/03.txt

14 lines
513 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda suka bautar damu suka roƙa muyi masu waƙoƙi",
"body": "A nan \"waƙoƙi\" na gabatad da ayyukan na yin waƙa. AT: \"waɗanda suka bautar damu suka roka mu raira masu\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "matsa mana muyi farinciki",
"body": "\"sun sa mu yi da'awa muna yi farinciki\""
},
{
"title": "ɗaya daga cikin waƙoƙin Sihiyona",
"body": "Wannan mai yiwuwa na nufin da waƙoƙi wanda Isra'ilawa suka yi amfani cikin sujada a haikalin cikin Yerusalem."
}
]