ha_psa_tn_l3/137/01.txt

18 lines
611 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "A bakin kogunan Babila",
"body": "\"Gaba ga daya daga cikin kogunan dake kusa da Babila\""
},
{
"title": "Muka zauna ... kuka ... muka tuna ... Muka rataye ",
"body": "Marubucin bai haɗa da masu karatu ba. (Dubi: figs_exclusive)"
},
{
"title": "a kan itatuwa",
"body": "Itatuwan ba ta yin girma cikin Isra'ila. \"Itatuwa\" zai yiwu anan ta tsaya domin dukkan itatuwa cikin Babila. AT: \"Akan itatuwa cikin Babila\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]