ha_psa_tn_l3/135/12.txt

10 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ba mu ƙasarsu abin gãdo",
"body": "Kyautar Allah na ƙasa zuwa ga Isra'ilawa an yi magana akan sai ka ce sune gãdo daga baba zuwa ga ɗa. AT: \"Ya ba mu ƙasarsu don mallaka har abada\" ko \"Ya ba mu ƙasar su ta zama namu har abada\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sunanka",
"body": "Sunansa anan na gabatad da shahararsa ko yin suna. AT: \"Sunanka\" ko \"Yin sunanka\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]