ha_psa_tn_l3/135/03.txt

14 lines
452 B
Plaintext

[
{
"title": "gama yana da ƙyau a yi haka",
"body": "\"saboda mun samu daɗi daga yi yabon sunansa\""
},
{
"title": "Yahweh ya zaɓi Yakubu",
"body": "\"Yakubu\" anan na nufin da zuriyarsa, mutanen Isra'ila. AT: \"Yahweh ya zaɓi zuriyar Yakubu\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Isra'ila abin mallakarsa",
"body": "Farkon jumla za'a iya bayyana ta a fili. AT: \"ya zaɓi Isra'ila su zama mallakarsa\" (Dubi: figs_ellipsis)"
}
]