ha_psa_tn_l3/133/02.txt

14 lines
651 B
Plaintext

[
{
"title": "yana kama da mai mai kyau a kai",
"body": "An yi magana game da alherin hadin kai a tsakanin mutane Allah sai ka ce tana kama da mai mai kyau da aka zuba a kai Haruna. AT: \"Wannan hadin kai tana da daraja kamar da mai mai kyau dake zuba a kai Haruna\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Kamar raɓar Hermon",
"body": "An yi magana game da alherin hadin kai a tsakanin mutane Allah sai ka ce tana kama da raɓar mai wartsake. AT: \"wartsakewa kamar da raɓar Hermon\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Hermon",
"body": "Wannan shine dutse cikin Isra'ila dake da garin kankara bisa ganiyarta kewayon - shekara. "
}
]