ha_psa_tn_l3/133/01.txt

18 lines
856 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "Duba",
"body": "Wannan kalma ana yi amfani da shi ne don a ba da karfi akan muhimminci bayyani da yana bi."
},
{
"title": "idan 'yan'uwa suka zauna tare",
"body": "Dangantaka a tsakanin 'yan'uwan mutane Allah an yi magana game da ita sai ka ce su 'yan'uwan ne. AT: \"idan mutane Allah sun zauna tare cikin salama kamar 'yan'uwan\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]