ha_psa_tn_l3/13/05.txt

10 lines
468 B
Plaintext

[
{
"title": "na dogara ga amintaccen alƙawarinka",
"body": "Cikakken sunan \"aminci\"ana iya fassara shi azaman sifa. AT: \"Na aminta da\ncewa kun kasance masu aminci ga alkawarinku\" ko \"Na amince da ku saboda kun kasance masu aminci ga alkawarinku\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "zuciyata zata yi murna da cetonka",
"body": "Anan \"zuciyata\" tana wakiltar mutum duka. AT: \"Zan yi murna saboda kun cece\nni\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]