ha_psa_tn_l3/13/03.txt

14 lines
368 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka dube ni ka kuma amsa mani",
"body": "\"Ka ba ni hankalin ka ka saurare ni\""
},
{
"title": "Ka bani haske ga idanuwana",
"body": "Wannan hanya ce ta neman ƙarfi. AT: \"Ka sake ƙarfafa ni\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ko in yi barcin mutuwa",
"body": "Yin “barci cikin mutuwa” na nufin mutuwa. (Duba: figs_euphemism)"
}
]